- Bayyanannu daga ayoyin Alkur’ani ; Su ne wadanda nuninsu ya bayyana kuma ma'anarsu ta bayyana.
- Mai kama da juna kuma: Wanda ya dauki sama da ma'ana daya kuma ya bukatu zuwa duba da fahimta.
- Gargadarwa daga cakuduwa da ma'abota karkata da 'yan bidi'a da wanda yake jefa mushkiloli dan batar da mutane da sa su kokwanto.
- A karshen ayar da fadinSa - Madaukakin sarki -: {Ba mai tunani sai ma'abota hankula} jirwaye mai kama da wanka ga karkatattu, da yabo ga matabbata a ilimi, yana nufin: Wanda bai yi tinaniba bai wa'azantuba, kuma ya bi son ransa to ba ya daga ma'abota hankula.
- Bin masu kamanceceniya da juna sababine ga karkatar zuciya.
- Wajabcin dawo da ayoyi masu kamanceceniya da juna wadanda ba'a fahimtar ma'anarsu zuwa ga ayoyi bayyanannu.
- Allah - tsarki ya tabbatar maSa - Ya sanya sashin Alkur’ani bayyananne, da wani sashinsa kuma mai kama da juna; dan jarraba mutane dan kuma ma'abota imani su ware daga ma'abota bata.
- A cikin afkuwar mai kama da juna a cikn Alkur’ani: Bayyanar da falalar malamai akan wasunsu, da sanarwar takaituwar hankula; dan su mika wuya ga Mahaliccinsu su yi ikirari da gajiyawarsu.
- Falalar tabbata a cikin ilimi da wajibcin tabbata a cikinsa.
- A hukuncin tsayawa akan {Allah} daga fadinSa: {Kuma babu wanda yasan tawilinsa sai Allah da matabbata a cikin ilimi} a kwai maganganu biyu na masu tafsiri:
- Wanda ya tsaya akan {Allah}, sai ya zama abin nufi da tawili shi ne sanin hakikanin abu da yadda yake da abinda babu wata hanya zuwa riskarsa kamar al'amarin rai da Alkiyama wadanda Allah ne Ya kebantu da saninsa, matabbata a cikin ilimi suna imani da shi suna fawwala hakikaninsa zuwa ga Allah, sai su mika wuya su kubuta.
- Wanda kuma ya zarce (a karatu) bai tsaya a {Allah} ba, sai abin nufi da tawili ya zama fassara da bayyanarwa, sai Allah Ya zama Ya san shi matabbata a cikin ilimi suma sun san shi , sai su yi imani da su kuma su dawo da su ga bayyananne.
-
- English - إنجليزي - English
- العربية - عربي - Arabic
- español - إسباني - Spanish
- português - برتغالي - Portuguese
- Français - فرنسي - French
- Русский - روسي - Russian
- اردو - أردو - Urdu
- Deutsch - ألماني - German
- Shqip - ألباني - Albanian
- বাংলা - بنغالي - Bengali
- ဗမာ - بورمي - Burmese
- bosanski - بوسني - Bosnian
- தமிழ் - تاميلي - Tamil
- ไทย - تايلندي - Thai
- සිංහල - سنهالي - Sinhala
- Kiswahili - سواحيلي - Swahili
- svenska - سويدي - Swedish
- Tiếng Việt - فيتنامي - Vietnamese
- മലയാളം - مليالم - Malayalam
- हिन्दी - هندي - Hindi
- Hausa - هوسا - Hausa
- Èdè Yorùbá - يوربا - Yoruba
- فارسی - فارسي - Persian
- Türkçe - تركي - Turkish
- 中文 - صيني - Chinese
- Bahasa Indonesia - إندونيسي - Indonesian
- Wikang Tagalog - فلبيني تجالوج - Tagalog
- پښتو - بشتو - Pashto
- አማርኛ - أمهري - Amharic
- ئۇيغۇرچە - أيغوري - Uyghur
- తెలుగు - تلقو - Telugu
- 日本語 - ياباني - Japanese
- Kurdî - كردي - Kurdish
- Nederlands - هولندي - Dutch
- čeština - تشيكي - Czech
- ગુજરાતી - غوجاراتية
- অসমীয়া - آسامي - Assamese
- azərbaycanca - أذري - Azerbaijani
- Ўзбек - أوزبكي - Uzbek
- български - بلغاري - Bulgarian
- română - روماني - Romanian
- Soomaali - صومالي - Somali
- тоҷикӣ - طاجيكي - Tajik
- Pulaar - فولاني - Fula
- magyar - هنجاري مجري - Hungarian
- ελληνικά - يوناني - Greek
- Кыргызча - قرغيزي - Кyrgyz
- नेपाली - نيبالي - Nepali
- italiano - إيطالي - Italian
- українська - أوكراني - Ukrainian
- afaan oromoo - أورومو - Oromoo
- ಕನ್ನಡ - كنادي - Kannada
- lietuvių - ليتواني - Lithuanian
- Malagasy - ملاغاشي - Malagasy
- Wollof - ولوف - Wolof
- Српски - صربي - Serbian
- Kinyarwanda - كينيارواندا - Kinyarwanda
- Akan - أكاني - Akan
- Mõõré - موري - Mõõré
- فارسی دری - دري