logo
  • Página inicial
  • Categorias principais arrow

    Categorias principais

    • O Nobre Qur'an e sua ciência
    • O Hadith e sua ciência
    • A crença
    • A Jurisprudência e seus princípios
    • As virtudes e etiquetas
    • O chamamento e ordem do bem
    • A Biografia Profética e a história
  • Sobre o projeto
  • Portal of Developers
  • Contate-nos mail
Contate-nos mail
earth português arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Página inicial
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Faxakarwa da Wa’azozi
  4. Sifar Al-janna da Wuta
  5. O Hadith
Daga Sahal Dan Sa'ad - Allah Ya yarda da shi - daga Manzon tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Duk wanda ya lamunce min abinda ke tsakanin mukamukansa biyu da abinda ke tsakanin kafafuwansa biyu zan lamunce masa aljanna". Ingantacce ne - Bukhari ne ya rawaito shi
  • earth
  • English
  • čeština
  • Akan
  • български
  • Pulaar
  • magyar
  • Choose Language

    • italiano
    • ಕನ್ನಡ
    • Malagasy
    • afaan oromoo
    • română
    • Kinyarwanda
    • Soomaali
    • тоҷикӣ
    • Ўзбек
    • Mõõré
    • azərbaycanca
    • Wollof
    • العربية
    • español
    • português
    • Français
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
    • bahasa Melayu
explain-icon

Explanação

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana bada labari game da al'amura biyu idan musulmi ya lazimce su to cewa shi zai shiga aljanna, Na farko: Kiyaye harshe daga maganar da zata fusatar da Allah - Madaukakin sarki -. Na biyu: Kiyaye farji daga afkawa a cikin alfasha. Domin cewa wadannan gabubuwa biyun afkawa cikin sabo da su yana yawaita.

explain-icon

Das notas do Hadith

  • Kiyaye harshe da farji hanya ce ta shiga aljanna.
  • An kebance harshe da farji; domin cewa su ne mafi girman abinda ke haifar da bala'i ga mutum a duniya da lahira.
explain-icon

As Categorias

  1. Página inicial
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Faxakarwa da Wa’azozi
  4. Sifar Al-janna da Wuta
  5. O Hadith
explain-icon

Mais

  • Wallahi Kwarin bakar cikin Al-janna yafi Alkairi daga abunda rana ta futo mata ko ta faxar Mata (Wato Duniya)
  • Aljannatai guda biyu kwanikansu na Azurfa, da abunda yake cikinsu, da Kuma Aljannatai guda biyu kwanukansu na Zinariya, da abunda yake cikinsu, kuma abunda yake tsakanin Mutane da abunda yake tsakanin suga Ubangijinsu, babu komai sai wani M...
  • Al-janna da wuta sun kai kara, sai Aljanna ta ce: Raunana ne da miskinai zasu shige ni, Sai wuta ta ce: Ni kuma Jabberan Mutane da Masu girman kai ne za su shige ni, sai ya ce da Wuta: ke Azaba ta ce, kuma ina yin Ukuba da ke ga wanda na so...
  • Nau'i biyu daga 'yan wuta ban gan su ba; Wasu mutane atare da su akwai bulalai kamar jelunan shanu suna dukan mutane da su. Da wasu mata masu sanye da tufafi kuma tsirara masu jawo hankula kuma karkatattu
logo

Enciclopédia dos Hadiths proféticos traduzidos

Este projecto visa proporcionar explanações fáceis e traduções claras de Hadiths autênticos do Profeta

Categorias principais

  • O Nobre Qur'an e sua ciência
  • O Hadith e sua ciência
  • A crença
  • A Jurisprudência e seus princípios
  • As virtudes e etiquetas
  • O chamamento e ordem do bem
  • A Biografia Profética e a história

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo