logo
  • Página inicial
  • Categorias principais arrow

    Categorias principais

    • O Nobre Qur'an e sua ciência
    • O Hadith e sua ciência
    • A crença
    • A Jurisprudência e seus princípios
    • As virtudes e etiquetas
    • O chamamento e ordem do bem
    • A Biografia Profética e a história
  • Sobre o projeto
  • portal_of_developers
  • Contate-nos mail
Contate-nos mail
earth português arrow

choose_language

share_hadeeth

available_translations:

  1. Página inicial
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Fiqihun Halaye
  4. Kyawawan Halaye
  5. O Hadith
Daga Abu Darda - Allah Ya yarda da shi - cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Babu wani abu mafi nauyi a ma'aunin mumini a ranar Alkiyama daga kyawawan dabi'u, lallai Allah Yana kin mai alfasha mai mummunar magana". Ingantacce ne - Abu Dawud da Tirmizi ne Suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • afaan oromoo
  • Soomaali
  • Malagasy
  • العربية
  • español
  • choose_language

    • português
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
explain-icon

Explanação

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa mafi nauyin abinda ke ma'aunin mumini ranar Alkiyama na ayyuka da maganganu shi ne kyawawan dabi'u, hakan ta hanyar sakin fuska, da barin cutarwa, da yin alheri. Allah - Madaukakin sarki - Yana kin mai munanawa a aikinsa da maganarsa, mai munanawa a abinda harshensa yake furtawa da shi.

explain-icon

Das notas do Hadith

  • Falalar kyawawan dabi'u; domin cewa shi yana gadar da soyayyar Allah ga mai shi, da kuma soyayyar bayin Allah, shi ne mafi girman abinda ake aunawa a ranar Alkiyama.
explain-icon

As Categorias

  1. Página inicial
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Fiqihun Halaye
  4. Kyawawan Halaye
  5. O Hadith
  1. Página inicial
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Ladaban Shari'a
  4. Ladaban Magana da kuma shiru
  5. O Hadith
explain-icon

Mais

  • Cewa shi ya ambaci wani Mutum daga cikin Bani isra'ila, ya tambayi wasu daga cikin Bani Isra'ila cewa ya ranta masa Dinari dubu, sai ya ce: kazo mun da shaidu da zan kafa shaida da su, sai ya ce: Allah ya bisa Shaida, yace: to kazo mun da m...
  • Duk wanda ya bar tufafi cikin kaskantar da kai ga Allah kuma ya sami ikon aikatawa, Allah zai kira shi ranar tashin kiyama a kan kawunan halittu, don ya ba shi zabi ta hanyar imanin da zai sanya su
  • ‌Lallai Allah Ya yi mini wahayi cewa ku ƙanƙar da kai, har kada wani ya yi wa wani alfahari, kuma kada wani ya zalinci wani
  • ‌Ya ke Aisha lallai Allah Mai tausasawa ne kuma Yana son tausasawa, Yana bayarwa akan tausasawa abinda ba Ya bayarwa akan tsanantawa, da kuma abinda ba Ya bayarwa ga waninsa
logo

Enciclopédia dos Hadiths proféticos traduzidos

Este projecto visa proporcionar explanações fáceis e traduções claras de Hadiths autênticos do Profeta

Categorias principais

  • O Nobre Qur'an e sua ciência
  • O Hadith e sua ciência
  • A crença
  • A Jurisprudência e seus princípios
  • As virtudes e etiquetas
  • O chamamento e ordem do bem
  • A Biografia Profética e a história

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo