logo
  • Gida
  • Babbar cibiyar rarrabawar arrow

    Babbar cibiyar rarrabawar

    • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
    • Hadisi da kuma Ilimansa
    • Aqida
    • Fiqihu da Usulunsa
    • Falaloli da Ladabai
    • Da’awa da Hisbah
    • Sirah da Tarihi
    • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
    • HADISI DA ILIMANSA
    • ILIMIN AƘIDA
    • FIƘHU DA USULU
    • FALALOLI DA LADUBBA
    • DA'AWA DA HISBA
    • SIRA DA TARIHI
  • Dangane da Wannan katafaren Aiki
  • Babbar kofar shiga ta masu bunkasawa
  • kirayemu mail
kirayemu mail
earth Hausa arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Gida
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. TSARKI
  5. ALWALA
  6. Sunnoni da Ladaban Al-wala
  7. Hadith
Daga Ɗan Abbas - Allah Ya yarda da su - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya yi alwala sau ɗaiɗai. Ingantacce ne - Bukhari ne ya rawaito shi
  • earth
  • English
  • čeština
  • Kinyarwanda
  • Soomaali
  • العربية
  • español
  • Choose Language

    • português
    • Français
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • тоҷикӣ
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
explain-icon

Bayani

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance a sashin lokutansa idan zai yi alwala sai ya wanke kowacce gaɓa daga gaɓɓan alwalarsa sau ɗaiɗai, sai ya wanke fuska - daga [cikin wanke fuska] akwai kuskurar baki da shaƙa ruwa - da hannaye da ƙafafuwa sau ɗaiɗai, wannan shi ne gwargwadon wajibi.

explain-icon

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

  • Wajibi a wanke gaɓɓai (shi ne) sau ɗaiɗai, abin da ya ƙaru, to, mustahabbi ne.
  • Halaccin yin alwala sau ɗaiɗai a wasu lokuta
  • Abin shar'anta wa a shafar kai (shi ne) sau ɗaiɗai.
explain-icon

kashe kashe

  1. Gida
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. TSARKI
  5. ALWALA
  6. Sunnoni da Ladaban Al-wala
  7. Hadith
  1. Gida
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. TSARKI
  5. ALWALA
  6. Sifar Al-wala
  7. Hadith
explain-icon

Kari

  • Mun kasance muna shirya wa Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - kayan aikin sa da tsarkake shi, saboda haka Allah zai aiko masa da duk abin da yake son ya aiko daga dare, don haka sai ya sa su daidai, ya yi alwala ...
  • Na ga Ammar Bn Yasir yayi Al-wala sai ya tsefe gemunsa, sai aka ce da shi: ko ya ce da shi: Ya kake tsefe Gemunka? ya ce: to mai zai hanani? kuma haqiqa naga Manzon Allah SAW yana tsefe Gemunsa
  • Lallai cewa Annabi SAW ya zo da xaya bisa Ukun Mudu sai yake shafawa a Dantsensa
  • Mun kasance a lokacin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ba za mu sami irin wannan ba sai kadan, kuma idan mun same shi, ba mu da komai sai hannayenmu da bayanmu, da bayanmu.
logo

Katafare kundin Hadisai da aka fassara

Aiki ne da yake nufinsamar da Sharhohi masu sauki da kuma fassarori bayyanannu ga ingantattun Hadisan Annabi

Babbar cibiyar rarrabawar

  • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  • Hadisi da kuma Ilimansa
  • Aqida
  • Fiqihu da Usulunsa
  • Falaloli da Ladabai
  • Da’awa da Hisbah
  • Sirah da Tarihi
  • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
  • HADISI DA ILIMANSA
  • ILIMIN AƘIDA
  • FIƘHU DA USULU
  • FALALOLI DA LADUBBA
  • DA'AWA DA HISBA
  • SIRA DA TARIHI

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo