Daga Abdullahi Bn Abi bakr Bn Hazm "Lallai cewa a cikin littafin da Manzon Allah SAW ya rubuta zuwa Amr Bn Hazm lallai cewa kada wanda ya tava Qur'ani sai yana da tsarki"
Ingantacce ne - Malik Ya Rawaito shi

An aika shi cikin Nasara