logo
  • Gida
  • Babbar cibiyar rarrabawar arrow

    Babbar cibiyar rarrabawar

    • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
    • Hadisi da kuma Ilimansa
    • Aqida
    • Fiqihu da Usulunsa
    • Falaloli da Ladabai
    • Da’awa da Hisbah
    • Sirah da Tarihi
    • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
    • HADISI DA ILIMANSA
    • ILIMIN AƘIDA
    • FIƘHU DA USULU
    • FALALOLI DA LADUBBA
    • DA'AWA DA HISBA
    • SIRA DA TARIHI
  • Dangane da Wannan katafaren Aiki
  • Babbar kofar shiga ta masu bunkasawa
  • kirayemu mail
kirayemu mail
earth Hausa arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Gida
  2. Aqida
  3. Imani da Hukuncin Allah da Qaddara
  4. Hadith
Daga Madar Dan Ukamis - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Idan Allah Ya kaddarawa bawa cewa zai mutu a wata kasa sai Ya sanya masa wata bukata zuwa gareta". Ingantacce ne - Tirmizi ne ya ruwaito shi
  • earth
  • English
  • čeština
  • ελληνικά
  • български
  • Pulaar
  • italiano
  • Choose Language

    • ಕನ್ನಡ
    • Malagasy
    • română
    • Kinyarwanda
    • Soomaali
    • тоҷикӣ
    • Ўзбек
    • Mõõré
    • العربية
    • español
    • português
    • Français
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
    • bahasa Melayu
explain-icon

Bayani

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana bada labarin cewa Allah idan Ya hukunta Ya kuma kaddarawa bawa cewa zai mutu a wata kasa alhali shi ba ya cikin kasar; sai a sanya masa wata bukata gareta sai ya tafi kasar, sai a karbi ransa a cikinta.

explain-icon

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

  • Hadisin gasgatawa ne ga fadin Allah - Mai girma da daukaka -: {Kuma wata rai ba ta sanin a wacce kasa zata mutu}.
explain-icon

kashe kashe

  1. Gida
  2. Aqida
  3. Imani da Hukuncin Allah da Qaddara
  4. Hadith
  1. Gida
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. JANA'IZA
  5. Mutuwa da Hukunce Hukuncenta
  6. Hadith
explain-icon

Kari

  • Babu wani mamaci da zai mutu, don haka ya tashi ya yi musu makoki ya ce: Suna girmama shi, da maigidansa, ko makamancin haka, sai dai an sanya mala'ika don ya yi masa ba'a: Shin yaya kuka kasance kenan?
  • Ya kai yaro! zan sanar da kai wasu kalmomi: Ka kiyaye Allah Zai kiyayeka, ka kiyaye Allah zaka same shi a daura da kai, idan za ka yi roƙo, to, ka roƙi Allah, idan za ka nemi taimako, to, ka nemi taimakon Allah
  • Bala'i ba zai gushe ga mumini da mumina ba a kansa da ɗansa da dukiyarsa har sai ya gamu da Allah ba shi da wani laifi
  • Ka ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, zan yi maka shaida da ita ranar Alkiyama
logo

Katafare kundin Hadisai da aka fassara

Aiki ne da yake nufinsamar da Sharhohi masu sauki da kuma fassarori bayyanannu ga ingantattun Hadisan Annabi

Babbar cibiyar rarrabawar

  • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  • Hadisi da kuma Ilimansa
  • Aqida
  • Fiqihu da Usulunsa
  • Falaloli da Ladabai
  • Da’awa da Hisbah
  • Sirah da Tarihi
  • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
  • HADISI DA ILIMANSA
  • ILIMIN AƘIDA
  • FIƘHU DA USULU
  • FALALOLI DA LADUBBA
  • DA'AWA DA HISBA
  • SIRA DA TARIHI

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo