explain-icon

شیکردنەوە

An tambayi Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: Ya za'a tashi kafiri akan fuskarsa a ranar Alkiyama ?! sai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce; Shin yanzu wanda ya tafiyar da shi akan kafafuwa biyu a duniya bai zama mai iko akan ya tafiyar da shi akan fuskarsa a ranar Alkiyama ba?! Allah Mai ikone akan dukkan komai.

explain-icon

لە سوودەکانی فەرموودەکە

  • Wulakantar kafiri a ranar Alkiyama kuma zai yi tafiya akan fuskarsa.