explain-icon

Bayani

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana umarni cewa musulmi ya ci ya sha da hannunsa na dama, kuma yana hani daga ci da sha da hagu; domin cewa Shaiɗan yana ci kuma yana sha da shi (hannun hagu).

explain-icon

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

  • Hani daga kamamceceniya da Shaiɗan ta hanyar ci ko sha da hagu.