An rawaito daga Anas Bn Sirin ya ce: "Na Kasance tare da Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa, sai aka zo da Alawa a cikin Daro na Azurfa, amma bai Sha ba" Sanadi nsa Hasan ne - Al-Baihaki ne Ya Rawaito shi