logo
  • Gida
  • Babbar cibiyar rarrabawar arrow

    Babbar cibiyar rarrabawar

    • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
    • Hadisi da kuma Ilimansa
    • Aqida
    • Fiqihu da Usulunsa
    • Falaloli da Ladabai
    • Da’awa da Hisbah
    • Sirah da Tarihi
    • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
    • HADISI DA ILIMANSA
    • ILIMIN AƘIDA
    • FIƘHU DA USULU
    • FALALOLI DA LADUBBA
    • DA'AWA DA HISBA
    • SIRA DA TARIHI
  • Dangane da Wannan katafaren Aiki
  • Babbar kofar shiga ta masu bunkasawa
  • kirayemu mail
kirayemu mail
earth Hausa arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Gida
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. SALLAH
  5. Sifar Sallah
  6. Hadith
Daga Huzaifa - Allah Ya yarda da shi -: Lallai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana faɗa a tsakanin sujjada biyu; "Ya Ubangijina Ka gafarta mini, ya Ubangijina Ka gafarta min'. Ingantacce ne - Abu Daud da Nasa'i da Ibnu Majah da Ahmad ne suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • čeština
  • Kinyarwanda
  • Soomaali
  • العربية
  • español
  • Choose Language

    • português
    • Français
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • тоҷикӣ
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
explain-icon

Bayani

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana faɗa a yayin zama a tsakaknin sujjada biyu: Ya Ubangina ka gafarta min, yana maimaita ta. Ma'anar ya Ubangijina Ka gafarta min: Bawa yana neman daga Ubangijinsa ya shafe masa zunubansa ya suturta aibukansa.

explain-icon

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

  • Shar’antuwar wannan addu'ar a tsakanin sujjada biyu a sallar farilla da nafila.
  • An so maimaita faɗin: Ya Ubangijina Ka gafarta min, wajibi (shi ne) sau ɗaya.
explain-icon

kashe kashe

  1. Gida
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. SALLAH
  5. Sifar Sallah
  6. Hadith
explain-icon

Kari

  • Manzon Allah ya kasance in zaiyi salla sai yayi kabbara yayin da yake mikewa, sannan kuma yana yin kabbara yayin da yake yin ruku'u, sannan yana cewa: Allah ya ji mai gode masa, yayin da yake dago bayansa daga raka'a
  • Manzon Allah SAW ya kasance idan ta zauna yana Addu'a, kuma yana sanya Hannunsa na dama akan cinyarsa ta dama kuma Hannunsa na Hagu kan cinyarsa ta Hagu, kuma yana nuni da Xanyatsansa na nuni, kuma yana sanya Babban Xanyatsansa a kan na tsa...
  • Na yi sallah tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, ya kasance yana yin sallama a damansa: Assalamu alaikum wa rahmatullah wa barakatuh. "Aminci ya tabbata agare ku da rahamar Allah da albarkarSa", kuma a hagunsa: ...
  • Koma ka yi sallah domin cewa kai baka yi sallah ba
logo

Katafare kundin Hadisai da aka fassara

Aiki ne da yake nufinsamar da Sharhohi masu sauki da kuma fassarori bayyanannu ga ingantattun Hadisan Annabi

Babbar cibiyar rarrabawar

  • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  • Hadisi da kuma Ilimansa
  • Aqida
  • Fiqihu da Usulunsa
  • Falaloli da Ladabai
  • Da’awa da Hisbah
  • Sirah da Tarihi
  • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
  • HADISI DA ILIMANSA
  • ILIMIN AƘIDA
  • FIƘHU DA USULU
  • FALALOLI DA LADUBBA
  • DA'AWA DA HISBA
  • SIRA DA TARIHI

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo