logo
  • Home
  • Main Categories arrow

    Main Categories

    • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
    • The Hadith and Hadith Sciences
    • The Creed
    • Jurisprudence and Juristic Principles
    • Virtues and Manners
    • Da‘wah and Hisbah
    • Seerah and History
  • About
  • Portal of Developers
  • Contact Us mail
Contact Us mail
earth English arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Home
  2. Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  3. Saukar Al-qur’ani da kuma Tarashi
  4. Tattara Al-qur’ani
  5. Hadith
Daga Dan Abbas - Allah Ya yarda da su - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance ba ya sanin rabewar sura har sai {Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai} ta sauka a gare shi. Ingantacce ne - Abu Dawud ne Ya Rawaito shi
  • earth
  • العربية
  • español
  • اردو
  • Shqip
  • বাংলা
  • ဗမာ
  • Choose Language

    • bosanski
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • Türkçe
    • Bahasa Indonesia
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
    • čeština
    • italiano
    • English
    • ελληνικά
    • български
    • Pulaar
    • ಕನ್ನಡ
    • Malagasy
    • română
    • Kinyarwanda
    • Soomaali
    • тоҷикӣ
    • Ўзбек
    • português
    • Français
    • Русский
    • Deutsch
    • தமிழ்
    • فارسی
    • 中文
    • Wikang Tagalog
    • 日本語
    • Kurdî
    • bahasa Melayu
explain-icon

Explanation

Dan Abbas - Allah Ya yarda da su - yana bayyana cewa surorin Alkur’ani sun kasance suna sauka ga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - amma ba ya sanin rabewarsu da karewarsu har sai {Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai} ta sauka gareshi, sai ya san cewa surar da ta gabata an cikata, kuma cewa ita farko ce ga sabuwar sura.

explain-icon

Benefits from the Hadith

  • Baslamalah ana rabewa da ita tsakanin surori, saidai tsakanin Suratul Anfal da Suratul Taubah.
explain-icon

Categories

  1. Home
  2. Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  3. Saukar Al-qur’ani da kuma Tarashi
  4. Tattara Al-qur’ani
  5. Hadith
  1. Home
  2. Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  3. Qira’at da Tajwidi
  4. Stops and Starts
  5. Hadith
explain-icon

More ...

  • Lalai cewa yana sauka ga Manzon SAW a safiya mai tsananin Sanyi, sannan goshinsa ya riqa tsatsafar da gumi
  • Annabin Allah SAW ya kasance idan an saukar Masa da Wahayi yakan shiga qunci fuskarsa ta turvune
  • Wani lokaci yakan zo mun kwatankwacin Qararrawa, kuma yafi tsanani a gare ni, sai ya rabu da ni kuma na riqe abunda ya ce mun, kuma wani lokacin yana yi mun kamanceceniya Mala'ikan da Wani Mutum sai yayi mun Magana sai na riqe abunda ya ce
  • Allah - daukaka da daukaka - sun bi wahayi zuwa ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - kafin rasuwarsa har ya mutu mafi yawan abin da aka saukar.
logo

Encyclopedia of Translated Prophetic Hadiths

This project aims to provide simplified explanations and clear translation of the authentic Prophetic hadiths.

Main Categories

  • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
  • The Hadith and Hadith Sciences
  • The Creed
  • Jurisprudence and Juristic Principles
  • Virtues and Manners
  • Da‘wah and Hisbah
  • Seerah and History

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo