logo
  • Home
  • Main Categories arrow

    Main Categories

    • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
    • The Hadith and Hadith Sciences
    • The Creed
    • Jurisprudence and Juristic Principles
    • Virtues and Manners
    • Da‘wah and Hisbah
    • Seerah and History
  • About
  • Portal of Developers
  • Contact Us mail
Contact Us mail
earth English arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Home
  2. Aqida
  3. Imani da Hukuncin Allah da Qaddara
  4. Hadith
Daga Madar Dan Ukamis - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Idan Allah Ya kaddarawa bawa cewa zai mutu a wata kasa sai Ya sanya masa wata bukata zuwa gareta". Ingantacce ne - Tirmizi ne ya ruwaito shi
  • earth
  • English
  • čeština
  • ελληνικά
  • български
  • Pulaar
  • italiano
  • Choose Language

    • ಕನ್ನಡ
    • Malagasy
    • română
    • Kinyarwanda
    • Soomaali
    • тоҷикӣ
    • Ўзбек
    • Mõõré
    • العربية
    • español
    • português
    • Français
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
    • bahasa Melayu
explain-icon

Explanation

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana bada labarin cewa Allah idan Ya hukunta Ya kuma kaddarawa bawa cewa zai mutu a wata kasa alhali shi ba ya cikin kasar; sai a sanya masa wata bukata gareta sai ya tafi kasar, sai a karbi ransa a cikinta.

explain-icon

Benefits from the Hadith

  • Hadisin gasgatawa ne ga fadin Allah - Mai girma da daukaka -: {Kuma wata rai ba ta sanin a wacce kasa zata mutu}.
explain-icon

Categories

  1. Home
  2. Aqida
  3. Imani da Hukuncin Allah da Qaddara
  4. Hadith
  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. JANA'IZA
  5. Mutuwa da Hukunce Hukuncenta
  6. Hadith
explain-icon

More ...

  • Abdullahi bin Rawaha - Allah ya yarda da shi - ya wuce, sai ‘yar’uwarsa ta sa shi kuka, tana cewa: Kuma suka aikata shi, da sauransu, da sauransu: Kuna dogaro da shi. Sannan ya ce, lokacin da ya tashi: Ban ce komai ba amma an gaya mani, ku?...
  • Ku laƙƙanawa matattunku: Laa ilaha illallah
  • Lallai cewa ɗayanku ana tara halittarsa a cikin mahaifiyarsa kwana arba’in yana maniyyi
  • Babu wani mamaci da zai mutu, don haka ya tashi ya yi musu makoki ya ce: Suna girmama shi, da maigidansa, ko makamancin haka, sai dai an sanya mala'ika don ya yi masa ba'a: Shin yaya kuka kasance kenan?
logo

Encyclopedia of Translated Prophetic Hadiths

This project aims to provide simplified explanations and clear translation of the authentic Prophetic hadiths.

Main Categories

  • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
  • The Hadith and Hadith Sciences
  • The Creed
  • Jurisprudence and Juristic Principles
  • Virtues and Manners
  • Da‘wah and Hisbah
  • Seerah and History

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo