logo
  • Асосӣ
  • Дастабандиҳои асосӣ arrow

    Дастабандиҳои асосӣ

    • Қуръони карим ва илмҳои он
    • Ҳадис ва илмҳои он
    • Ақида
    • Фиқҳ ва усули фиқҳ
    • Фазоил ва одоб
    • Даъват ва ҳисба
    • Сират ва таърих
  • Дар бораи лоиҳа
  • Portal of Developers
  • Бо мо тамос бигиред mail
Бо мо тамос бигиред mail
earth čeština arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Асосӣ
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Iyali
  4. Hukunce Hukuncen Jariri
  5. Ҳадис
Daga Ɗan Umar Allah Ya yarda da su: Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya hana askin banza [barin wani wuri a kai da ba a aske ba]. Ingantacce ne - Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
  • earth
  • English
  • čeština
  • magyar
  • italiano
  • ಕನ್ನಡ
  • Malagasy
  • Choose Language

    • română
    • Kinyarwanda
    • Soomaali
    • العربية
    • español
    • português
    • Français
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • тоҷикӣ
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
explain-icon

Шарҳ

Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya hana aske wani sashi na kai da kuma barin wani sashin. Hanin gamamme ne ga Maza ƙanana da manya, amma ita mace ba ta da damar ta aske kanta.

explain-icon

Benefits from the Hadith

  • Kulawar Shari’ar Musulunci da yanayin [mutuntakar] mutum.
explain-icon

Дастабандишудаҳо

  1. Асосӣ
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Iyali
  4. Hukunce Hukuncen Jariri
  5. Ҳадис
  1. Асосӣ
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Fiqihun Halaye
  4. Munanan Halaye
  5. Ҳадис
explain-icon

Бештар

  • Kada ku tsine masa, na rantse da Allah ban san wani abu daga gare shi ba sai dai yana son Allah da ManzonSa
  • Fatarar alummata ita ce wacce ta zo ranar tashin kiyama kuma wannan ita ce addu’a, azumi, da zakka, kuma ya zo ya zagi wannan, ya aibata wannan, ya cinye wannan kudin, ya kashe wannan, wannan kuma jininka ne.
  • Waxanda suke zage zage abunda suka faxa to wanda ya fara daga cikinsu yana kansa har sai wanda aka zaga ya rama
  • Bai halatta ga Musulmi ba ya qauracewa Xan Uwansa Musulmi sama da kwana Uku, duk wanda ya qaurace sama da kwana uku kuma ya Mutu to zai shiga Wuta
logo

Донишномаи ҳадисҳои набавӣ тарҷумашуда

Лоиҳае, ки ҳадафи он дастрасии шарҳҳои осон ва тарҷумаҳои возеҳи ҳадисҳои саҳеҳро дорад

Дастабандиҳои асосӣ

  • Қуръони карим ва илмҳои он
  • Ҳадис ва илмҳои он
  • Ақида
  • Фиқҳ ва усули фиқҳ
  • Фазоил ва одоб
  • Даъват ва ҳисба
  • Сират ва таърих

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo