logo
  • Página inicial
  • Categorias principais arrow

    Categorias principais

    • O Nobre Qur'an e sua ciência
    • O Hadith e sua ciência
    • A crença
    • A Jurisprudência e seus princípios
    • As virtudes e etiquetas
    • O chamamento e ordem do bem
    • A Biografia Profética e a história
  • Sobre o projeto
  • Portal of Developers
  • Contate-nos mail
Contate-nos mail
earth português arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Página inicial
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. SALLAH
  5. Sifar Sallah
  6. O Hadith
Daga Huzaifa - Allah Ya yarda da shi -: Lallai Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana faɗa a tsakanin sujjada biyu; "Ya Ubangijina Ka gafarta mini, ya Ubangijina Ka gafarta min'. Ingantacce ne - Abu Daud da Nasa'i da Ibnu Majah da Ahmad ne suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • čeština
  • Kinyarwanda
  • Soomaali
  • العربية
  • español
  • Choose Language

    • português
    • Français
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • тоҷикӣ
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
explain-icon

Explanação

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana faɗa a yayin zama a tsakaknin sujjada biyu: Ya Ubangina ka gafarta min, yana maimaita ta. Ma'anar ya Ubangijina Ka gafarta min: Bawa yana neman daga Ubangijinsa ya shafe masa zunubansa ya suturta aibukansa.

explain-icon

Das notas do Hadith

  • Shar’antuwar wannan addu'ar a tsakanin sujjada biyu a sallar farilla da nafila.
  • An so maimaita faɗin: Ya Ubangijina Ka gafarta min, wajibi (shi ne) sau ɗaya.
explain-icon

As Categorias

  1. Página inicial
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. SALLAH
  5. Sifar Sallah
  6. O Hadith
explain-icon

Mais

  • Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance yana faɗa a tsakanin sujjada biyu; "Ya Ubangiji ka gafarta min, ka yi min rahama, ka ba ni lafiya, ka shiryar da ni, ka azurta ni
  • Manzon Allah ya kasance in zaiyi salla sai yayi kabbara yayin da yake mikewa, sannan kuma yana yin kabbara yayin da yake yin ruku'u, sannan yana cewa: Allah ya ji mai gode masa, yayin da yake dago bayansa daga raka'a
  • Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana buɗe sallah da kabbara, da kuma karatu, da (faɗar) Alhamdu lillahi rabbil aalamina (Dukkan yabo ya tabbata ga Allah Ubangijin talikai)
  • Ya Babana lallai kai kayi Sallah bayan Manzon Allah SAW da kuma Abubakar da Umar da Usman da Ali a nan Kufa, wajen Shekara Biyar, shin sun kasance suna Al-qunuti a Asuba? sai ya ce: Ai Xana Wannan fararre ne
logo

Enciclopédia dos Hadiths proféticos traduzidos

Este projecto visa proporcionar explanações fáceis e traduções claras de Hadiths autênticos do Profeta

Categorias principais

  • O Nobre Qur'an e sua ciência
  • O Hadith e sua ciência
  • A crença
  • A Jurisprudência e seus princípios
  • As virtudes e etiquetas
  • O chamamento e ordem do bem
  • A Biografia Profética e a história

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo