logo
  • Página inicial
  • Categorias principais arrow

    Categorias principais

    • O Nobre Qur'an e sua ciência
    • O Hadith e sua ciência
    • A crença
    • A Jurisprudência e seus princípios
    • As virtudes e etiquetas
    • O chamamento e ordem do bem
    • A Biografia Profética e a história
  • Sobre o projeto
  • portal_of_developers
  • Contate-nos mail
Contate-nos mail
earth português arrow

choose_language

share_hadeeth

available_translations:

  1. Página inicial
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Iyali
  4. Hukunce Hukuncen Jariri
  5. O Hadith
Daga Ɗan Umar Allah Ya yarda da su: Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya hana askin banza [barin wani wuri a kai da ba a aske ba]. Ingantacce ne - Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
  • earth
  • English
  • čeština
  • magyar
  • italiano
  • ಕನ್ನಡ
  • Malagasy
  • choose_language

    • română
    • Kinyarwanda
    • Soomaali
    • العربية
    • español
    • português
    • Français
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • тоҷикӣ
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
explain-icon

Explanação

Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya hana aske wani sashi na kai da kuma barin wani sashin. Hanin gamamme ne ga Maza ƙanana da manya, amma ita mace ba ta da damar ta aske kanta.

explain-icon

Das notas do Hadith

  • Kulawar Shari’ar Musulunci da yanayin [mutuntakar] mutum.
explain-icon

As Categorias

  1. Página inicial
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Iyali
  4. Hukunce Hukuncen Jariri
  5. O Hadith
  1. Página inicial
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Fiqihun Halaye
  4. Munanan Halaye
  5. O Hadith
explain-icon

Mais

  • Lalle Allah Yana jinkirtawa azzalumi, har idan ya kama shi ba zai taɓa kufcewa ba
  • Daya daga cikin mafi girman dalilai shi ne mutum ya yi addu'a ga wanin mahaifinsa, ko ya gani da idanunsa abin da ba ku gani ba, ko kuma ya ce wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - abin da bai fada ba
  • Shin ba na ba ku labarin mafi girman zunubai ba?
  • Idan Allah Ya tara mutanen farko da na ƙarshe ranar alƙiyama za'a ɗaga tuta ta dukkan wani mayaufdari, sai a ce: Wannan yaudarar wane ɗan wane ce
logo

Enciclopédia dos Hadiths proféticos traduzidos

Este projecto visa proporcionar explanações fáceis e traduções claras de Hadiths autênticos do Profeta

Categorias principais

  • O Nobre Qur'an e sua ciência
  • O Hadith e sua ciência
  • A crença
  • A Jurisprudência e seus princípios
  • As virtudes e etiquetas
  • O chamamento e ordem do bem
  • A Biografia Profética e a história

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo