logo
  • Página inicial
  • Categorias principais arrow

    Categorias principais

    • O Nobre Qur'an e sua ciência
    • O Hadith e sua ciência
    • A crença
    • A Jurisprudência e seus princípios
    • As virtudes e etiquetas
    • O chamamento e ordem do bem
    • A Biografia Profética e a história
  • Sobre o projeto
  • Portal of Developers
  • Contate-nos mail
Contate-nos mail
earth português arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Página inicial
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Fiqihun Halaye
  4. Munanan Halaye
  5. O Hadith
Daga Huzaifa - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - yana cewa; "Annamimi ba zai shiga aljanna ba". Ingantacce ne - Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
  • earth
  • English
  • čeština
  • Pulaar
  • magyar
  • ಕನ್ನಡ
  • afaan oromoo
  • Choose Language

    • română
    • Kinyarwanda
    • Soomaali
    • Ўзбек
    • Mõõré
    • العربية
    • español
    • português
    • Français
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • тоҷикӣ
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
explain-icon

Explanação

(Annabi) Tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi yana ba da labarin cewa annamimi wanda yake cirato zance a tsakanin mutane da nufin ɓata tsakaninsu shi mai cancanta ne ga uƙubar cewa ba zai shiga aljanna ba.

explain-icon

Das notas do Hadith

  • Annamimanci yana daga manyan zunubai.
  • Hani daga annamimanci; saboda abin da ke cikinsa na ɓatawa da cutarwa a tsakaknin ɗaiɗaiku da jama'u.
explain-icon

As Categorias

  1. Página inicial
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Fiqihun Halaye
  4. Munanan Halaye
  5. O Hadith
explain-icon

Mais

  • Daya daga cikin manyan zunubai shi ne mutum ya zagi iyayensa." Aka ce: Shin mutumin yana zagin iyayensa ne? Sai ya ce: Ee, ya zagi mahaifin mutum, ya zagi mahaifinsa, mahaifiyarsa kuma ta zagi mahaifiyarsa
  • Lallai su ana musu azaba, kuma ba’a yi musu azaba dan wani babban laifi ba, amma dayansu ya kasance ba ya suturta daga fitsari, amma dayan ya kasance yana tafiya da annamimanci
  • Shin kun san waye muflis (wanda aka yi wa wasoso)?
  • ‌Wanda ya nemi sanin wani ilimi daga abinda ake neman zatin Allah - Mai girma da ɗaukaka - da shi ba ya nemansa sai dan ya samu wata haja ta duniya da shi ba zai ji ƙanshin aljanna ba a ranar alƙima
logo

Enciclopédia dos Hadiths proféticos traduzidos

Este projecto visa proporcionar explanações fáceis e traduções claras de Hadiths autênticos do Profeta

Categorias principais

  • O Nobre Qur'an e sua ciência
  • O Hadith e sua ciência
  • A crença
  • A Jurisprudência e seus princípios
  • As virtudes e etiquetas
  • O chamamento e ordem do bem
  • A Biografia Profética e a história

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo