logo
  • سه‌ره‌كی
  • هاوپۆلە سەرەکییەکان arrow

    هاوپۆلە سەرەکییەکان

    • قورئانی پیرۆز وزانستەکانی
    • فەرموودە وزانستەکانی
    • عەقیدە (بیروباوەڕ)
    • فیقهی شەرعی وبنچینەکانی (الفقه وأصوله)
    • فەزڵەکان وئادابەکان
    • بانگخوازی وچاودێری کردن (الحِسبة)
    • ژیاننامە (سیرەت) ومێژوو
  • دەربارەی پرۆژە
  • دەرگای پەرەپێدەران
  • پەیوەندیمان پێوە بکە mail
پەیوەندیمان پێوە بکە mail
earth Kurdî arrow

choose_language

share_hadeeth

available_translations:

  1. سه‌ره‌كی
  2. Aqida
  3. Imani da Allah Maxaukaki
  4. Tauhidin Uluhiyya
  5. فەرموودە
An rawaito daga Abdullahi Bn Akim -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi "Duk wanda ya danfaru da wani abu to za'a jibanta shi zuwa gare shi" Hasan ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • choose_language

    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • অসমীয়া
explain-icon

شیکردنەوە

Duk ya juyar da Zuciyarsa ko aikinsa ko baki dayansu zuwa wani abu da take kaunar Anfaninsa ko ije wata Cuta Allah zai jibanta shi zuwa wancan abun da ya rataya da shi, saboda duk wanda ya jibanta Al-amarinsa zuwa ga Allah to ya isar masa kuma zai sawwake masa kowa ne abu mai Wahala, kuma duk wanda ya jibanta al-amarinsa zuwa ga waninsa to Allah zai bar shi zuwa wancan abun kuma ya Kaskanta shi

explain-icon

پۆلێنکردنەکان

  1. سه‌ره‌كی
  2. Aqida
  3. Imani da Allah Maxaukaki
  4. Tauhidin Uluhiyya
  5. فەرموودە
  1. سه‌ره‌كی
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Faxakarwa da Wa’azozi
  4. Ayyukan Zukata
  5. فەرموودە
explain-icon

زیاتر

  • Lallai ni ina barranta zuwa ga Allah da ya zama ina da badadi daga cikinku, to lallai cewa Allah - Madaukakin sarki - hakika Ya rike ni badadi, kamar yadda Ya riki (Annabi) Ibrahim badadi
  • Shin ba na aika ka ba a kan abin da Ma’aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya aike ni ba?? Kada ka bar mutum-mutumi sai ka share shi, haka kabari da aka ɗaga shi sai ka daidaita shi (da sauran kaburbura)
  • al-Birr shi ne: Kyakkyawar ɗabi'a, zunubi kuma abin da ya sosu a cikin zuciya, kuma ka ƙi mutane su tsinkaya a kansa
  • Ka tafi da takalman nan waɗannan, duk wanda ka gamu da shi ta bayan wannan shingen yana shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah kuma zuciyarsa tana sakankancewa da ita, to ka yi masa albishir da aljanna
logo

فرەفەرهەنگی فەرموودە وەرگێڕاوەکانی پێغەمبەر -صلى الله عليه وسلم-

ئامانج لەم پرۆژەیە بۆ شیکردنەوەیەکی ئاسان وسادە و وەرگێڕاوێکی ڕوونی فەرموودەکانی پێغەمبەرە -صلى الله علیه وسلم-

هاوپۆلە سەرەکییەکان

  • قورئانی پیرۆز وزانستەکانی
  • فەرموودە وزانستەکانی
  • عەقیدە (بیروباوەڕ)
  • فیقهی شەرعی وبنچینەکانی (الفقه وأصوله)
  • فەزڵەکان وئادابەکان
  • بانگخوازی وچاودێری کردن (الحِسبة)
  • ژیاننامە (سیرەت) ومێژوو

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo