explain-icon

Bayani

Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya hana aske wani sashi na kai da kuma barin wani sashin. Hanin gamamme ne ga Maza ƙanana da manya, amma ita mace ba ta da damar ta aske kanta.

explain-icon

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

  • Kulawar Shari’ar Musulunci da yanayin [mutuntakar] mutum.