logo
  • Gida
  • Babbar cibiyar rarrabawar arrow

    Babbar cibiyar rarrabawar

    • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
    • Hadisi da kuma Ilimansa
    • Aqida
    • Fiqihu da Usulunsa
    • Falaloli da Ladabai
    • Da’awa da Hisbah
    • Sirah da Tarihi
  • Dangane da Wannan katafaren Aiki
  • Babbar kofar shiga ta masu bunkasawa
  • kirayemu mail
kirayemu mail
earth Hausa arrow

choose_language

share_hadeeth

available_translations:

  1. Gida
  2. Aqida
  3. Imani da Allah Maxaukaki
  4. Tauhidin Uluhiyya
  5. Hadith
An rawaito daga Abdullahi Bn Akim -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi "Duk wanda ya danfaru da wani abu to za'a jibanta shi zuwa gare shi" Hasan ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • choose_language

    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • অসমীয়া
explain-icon

Bayani

Duk ya juyar da Zuciyarsa ko aikinsa ko baki dayansu zuwa wani abu da take kaunar Anfaninsa ko ije wata Cuta Allah zai jibanta shi zuwa wancan abun da ya rataya da shi, saboda duk wanda ya jibanta Al-amarinsa zuwa ga Allah to ya isar masa kuma zai sawwake masa kowa ne abu mai Wahala, kuma duk wanda ya jibanta al-amarinsa zuwa ga waninsa to Allah zai bar shi zuwa wancan abun kuma ya Kaskanta shi

explain-icon

kashe kashe

  1. Gida
  2. Aqida
  3. Imani da Allah Maxaukaki
  4. Tauhidin Uluhiyya
  5. Hadith
  1. Gida
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Faxakarwa da Wa’azozi
  4. Ayyukan Zukata
  5. Hadith
explain-icon

Kari

  • Babu wani musulmin da wata musiba zata same shi, sai ya faɗi abinda Allah Ya umarce shi: {Lallai mu daga Allah muke kuma lallai cewa mu zuwa ga Allah zamu koma} [al-Baƙara: 156], ya Allah Ka bani lada a cikin wannan musibar tawa kuma Ka mus...
  • Kada ku yi rantsuwa da ɗagutai, ko da iyayenku
  • Wadanda suke yin wadannan hotunan za'a musu azaba aranar Alqiyamah za'a ce masu: Ku rayu abinda kuka halitta
  • A cikin Madina akwai mazaje da ba ku taka ba, kuma ba ku haye kwari ba, sai dai idan suna tare da ku wadanda aka daure da cuta
logo

Katafare kundin Hadisai da aka fassara

Aiki ne da yake nufinsamar da Sharhohi masu sauki da kuma fassarori bayyanannu ga ingantattun Hadisan Annabi

Babbar cibiyar rarrabawar

  • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  • Hadisi da kuma Ilimansa
  • Aqida
  • Fiqihu da Usulunsa
  • Falaloli da Ladabai
  • Da’awa da Hisbah
  • Sirah da Tarihi

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo