explain-icon

Bayani

Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya yi gargaɗi game ga shigar da cuta ga musulmi, ko riskar da wahala a gareshi a kowane al'amari daga al'amauransa; a ransa ko a dukiyarsa ko a iyalansa, kuma cewa wanda ya aikata hakan Zai yi masa sakayya, Zaiyi masa uƙuba daga jinsin aikinsa.

explain-icon

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

  • Haramcin cutar da musulmi da riskar da wahala a gareshi.
  • Kamun Allah ga bayinsa.