explain-icon

Explanation

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agar shi - ya bada labarin cewa Alkiyama ba za ta tsaya ba har sai mutum ya wuce kabari, sai ya yi burin ya zama matacce a bigirensa, sababi shi ne tsoronsa akan kansa na tafiyar Addininsa saboda rinjayar karya da ma'abotanta, da bayyanar fitintinu da sabo da abubuwan ki.

explain-icon

Benefits from the Hadith

  • Nuni da bayyanar sabo da fitintinu a karshen zamani.
  • Kwadaitarwa akan riko da kiyayewa da yi wa mutuwa tanadi ta hanyar yin imani da ayyuka na gari, da nisanta daga guraren fitintinu da bala'o'i.