logo
  • Асосӣ
  • Дастабандиҳои асосӣ arrow

    Дастабандиҳои асосӣ

    • Қуръони карим ва илмҳои он
    • Ҳадис ва илмҳои он
    • Ақида
    • Фиқҳ ва усули фиқҳ
    • Фазоил ва одоб
    • Даъват ва ҳисба
    • Сират ва таърих
  • Дар бораи лоиҳа
  • Portal of Developers
  • Бо мо тамос бигиред mail
Бо мо тамос бигиред mail
earth čeština arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Асосӣ
  2. Aqida
  3. Imani da Allah Maxaukaki
  4. Tauhidin Uluhiyya
  5. Ҳадис
An rawaito daga Abdullahi Bn Akim -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi "Duk wanda ya danfaru da wani abu to za'a jibanta shi zuwa gare shi" Hasan ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • Choose Language

    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • অসমীয়া
explain-icon

Шарҳ

Duk ya juyar da Zuciyarsa ko aikinsa ko baki dayansu zuwa wani abu da take kaunar Anfaninsa ko ije wata Cuta Allah zai jibanta shi zuwa wancan abun da ya rataya da shi, saboda duk wanda ya jibanta Al-amarinsa zuwa ga Allah to ya isar masa kuma zai sawwake masa kowa ne abu mai Wahala, kuma duk wanda ya jibanta al-amarinsa zuwa ga waninsa to Allah zai bar shi zuwa wancan abun kuma ya Kaskanta shi

explain-icon

Дастабандишудаҳо

  1. Асосӣ
  2. Aqida
  3. Imani da Allah Maxaukaki
  4. Tauhidin Uluhiyya
  5. Ҳадис
  1. Асосӣ
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Faxakarwa da Wa’azozi
  4. AYYUKAN ZUKATA
  5. Ҳадис
explain-icon

Бештар

  • ‌Lallai Allah Ya yi mini wahayi cewa ku ƙanƙar da kai, har kada wani ya yi wa wani alfahari, kuma kada wani ya zalinci wani
  • Mafi girman Laifuffuka: yiwa Allah Shirka, da kuma amincewa Makircin Allah, da kuma yankewa daga Rahamar Allah, da kuma debe Haso daga Rahamar Allah
  • Ya kai Ruwaifia,watakila rayuwarka tayi tsawo, saboda haka bawa Mutane labarin cewa duk wanda ya daure gemunsa, ko ya daura tsirkiya, ko yayi tsarki turoson dabbobi ko kashi, to babu shi babu Annabi Muhammad
  • Kada ku wuce gona da iri wajen yabona, yadda Nasara suka maida Dan Maryam, ni kawai bawa ne, to ku ce: Bawan Allah kuma ManzonSa
logo

Донишномаи ҳадисҳои набавӣ тарҷумашуда

Лоиҳае, ки ҳадафи он дастрасии шарҳҳои осон ва тарҷумаҳои возеҳи ҳадисҳои саҳеҳро дорад

Дастабандиҳои асосӣ

  • Қуръони карим ва илмҳои он
  • Ҳадис ва илмҳои он
  • Ақида
  • Фиқҳ ва усули фиқҳ
  • Фазоил ва одоб
  • Даъват ва ҳисба
  • Сират ва таърих

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo