Daga Anas bin Malik, yardar Allah ta tabbata a gare shi, ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Dukkan 'ya'yan Adam kuskure ne, kuma mafifitan masu zunubi su ne masu tuba." Hasan ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi