logo
  • Home
  • Main Categories arrow

    Main Categories

    • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
    • The Hadith and Hadith Sciences
    • The Creed
    • Jurisprudence and Juristic Principles
    • Virtues and Manners
    • Da‘wah and Hisbah
    • Seerah and History
  • About
  • Portal of Developers
  • Contact Us mail
Contact Us mail
earth English arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Iyali
  4. Hukunce Hukuncen Jariri
  5. Hadith
Daga Ɗan Umar Allah Ya yarda da su: Ma’aikin Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi ya hana askin banza [barin wani wuri a kai da ba a aske ba]. Ingantacce ne - Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
  • earth
  • English
  • čeština
  • magyar
  • italiano
  • ಕನ್ನಡ
  • Malagasy
  • Choose Language

    • română
    • Kinyarwanda
    • Soomaali
    • العربية
    • español
    • português
    • Français
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • тоҷикӣ
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
explain-icon

Explanation

Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya hana aske wani sashi na kai da kuma barin wani sashin. Hanin gamamme ne ga Maza ƙanana da manya, amma ita mace ba ta da damar ta aske kanta.

explain-icon

Benefits from the Hadith

  • Kulawar Shari’ar Musulunci da yanayin [mutuntakar] mutum.
explain-icon

Categories

  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Iyali
  4. Hukunce Hukuncen Jariri
  5. Hadith
  1. Home
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Fiqihun Halaye
  4. Munanan Halaye
  5. Hadith
explain-icon

More ...

  • Lallai cewa Manzo da wani Mutum sai aka ce da shi: Wannan wane ne gemunsa yana xigar giya, sai ya ce: Mu an hana mu bi kwakwaffi, kuma sai dai in wani abu ya bayyana a gare mu sai muyi riqo da shi
  • Bai halatta ga Musulmi ba ya qauracewa Xan Uwansa Musulmi sama da kwana Uku, duk wanda ya qaurace sama da kwana uku kuma ya Mutu to zai shiga Wuta
  • Haƙiƙa kin faɗi kalmar da za'a cakuɗata da ruwan kogi da ta canza shi
  • Daya daga cikin mafi girman dalilai shi ne mutum ya yi addu'a ga wanin mahaifinsa, ko ya gani da idanunsa abin da ba ku gani ba, ko kuma ya ce wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - abin da bai fada ba
logo

Encyclopedia of Translated Prophetic Hadiths

This project aims to provide simplified explanations and clear translation of the authentic Prophetic hadiths.

Main Categories

  • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
  • The Hadith and Hadith Sciences
  • The Creed
  • Jurisprudence and Juristic Principles
  • Virtues and Manners
  • Da‘wah and Hisbah
  • Seerah and History

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo