logo
  • Асосӣ
  • Дастабандиҳои асосӣ arrow

    Дастабандиҳои асосӣ

    • Қуръони карим ва илмҳои он
    • Ҳадис ва илмҳои он
    • Ақида
    • Фиқҳ ва усули фиқҳ
    • Фазоил ва одоб
    • Даъват ва ҳисба
    • Сират ва таърих
  • Дар бораи лоиҳа
  • Portal of Developers
  • Бо мо тамос бигиред mail
Бо мо тамос бигиред mail
earth čeština arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Асосӣ
  2. Aqida
  3. Imani da Allah Maxaukaki
  4. Tauhidin Sunaye da Siffofi
  5. Ҳадис
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Lallai Allah Yana kishi, muminima yana kishi, kishin Allah (shi ne) mumini ya zo wa abinda (Allah) ya haramta masa". Ingantacce ne - Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
  • earth
  • English
  • čeština
  • afaan oromoo
  • Kinyarwanda
  • Soomaali
  • română
  • Choose Language

    • Malagasy
    • العربية
    • español
    • português
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
explain-icon

Шарҳ

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana bada labarin cewa Allah Yana kishi kuma Yana ki, kamar yadda cewa mumini yana kishi yana kuma ki, kuma cewa sababin kishin Allah shi ne mumini ya zo wa abinda Allah Ya haramta akansa na alfasha kamar ; zina da liwadi da sata da shan giya da wasunsu na alfasha.

explain-icon

Benefits from the Hadith

  • Gargadarwa daga fushin Allah da kuma ukubarSa idan an keta alfarmarSa.
explain-icon

Дастабандишудаҳо

  1. Асосӣ
  2. Aqida
  3. Imani da Allah Maxaukaki
  4. Tauhidin Sunaye da Siffofi
  5. Ҳадис
explain-icon

Бештар

  • Lallai Allah Maxaukaki Mai Kunya ne kuma mai Sututwa, yana son Kunya da Suturtawa, saboda haka idan xayanku zai yi Wanka to ya suturta
  • Babu wani Mutum, ko kuma babu wani abu Mafi haquri kan cutarwar da Allah yaji daga gare su, lallai su suna cewa yana da Xa, Kuma lallai cewa shi yana basu lafiya kuma yana Azurta su
  • Wani bawa ba zai suturta wani bawa a duniya ba sai Allah Ya suturta shi a ranar Alƙiyama
  • "Allah Mai xaukaki zai naxe sammai da a ranar Al-qiyama sannan ya xaukesu da Hannunsa na Dama sannan ya ce: Ni ne Mai Mulki ina masu jabberanci? kuma sannan sai naxe qasa ma da Hannunsa na Hagu sannan ya ce: Ni ne Mai Mulki ina masu jabbera...
logo

Донишномаи ҳадисҳои набавӣ тарҷумашуда

Лоиҳае, ки ҳадафи он дастрасии шарҳҳои осон ва тарҷумаҳои возеҳи ҳадисҳои саҳеҳро дорад

Дастабандиҳои асосӣ

  • Қуръони карим ва илмҳои он
  • Ҳадис ва илмҳои он
  • Ақида
  • Фиқҳ ва усули фиқҳ
  • Фазоил ва одоб
  • Даъват ва ҳисба
  • Сират ва таърих

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo