logo
  • سه‌ره‌كی
  • هاوپۆلە سەرەکییەکان arrow

    هاوپۆلە سەرەکییەکان

    • قورئانی پیرۆز وزانستەکانی
    • فەرموودە وزانستەکانی
    • عەقیدە (بیروباوەڕ)
    • فیقهی شەرعی وبنچینەکانی (الفقه وأصوله)
    • فەزڵەکان وئادابەکان
    • بانگخوازی وچاودێری کردن (الحِسبة)
    • ژیاننامە (سیرەت) ومێژوو
  • دەربارەی پرۆژە
  • دەرگای پەرەپێدەران
  • پەیوەندیمان پێوە بکە mail
پەیوەندیمان پێوە بکە mail
earth Kurdî arrow

choose_language

share_hadeeth

available_translations:

  1. سه‌ره‌كی
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Faxakarwa da Wa’azozi
  4. Sifar Al-janna da Wuta
  5. فەرموودە
Daga Abu sa'id Al-Khudri - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Lallai a cikin aljanna akwai wata bishiya mahayin doki horarre mai sauri zai yi tafiyar shekara ɗari ba zai iya wuceta ba". Ingantacce ne - Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • choose_language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • తెలుగు
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • فارسی دری
explain-icon

شیکردنەوە

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa a cikin aljanna akwai wata bishiya mahayin dokin da aka tanada dan tsere mai sauri a cikin gudunsa zai yi tafiyar shekara ɗari ba zai tiƙe ga ƙarshen abinda ya karkace daga ressanta ba.

explain-icon

لە سوودەکانی فەرموودەکە

  • Bayanin yalwar aljanna, da girman bishiyoyinta.
explain-icon

پۆلێنکردنەکان

  1. سه‌ره‌كی
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Faxakarwa da Wa’azozi
  4. Sifar Al-janna da Wuta
  5. فەرموودە
explain-icon

زیاتر

  • Yaku wannan mata, ku yi sadaka, dan ni an nuna min cewa kune mafi yawan 'yan wuta". Sai suka ce: Dan me ya Manzon Allah? ya ce: "Kuna yawaita tsinuwa, kuma kuna butulcewa zamantakewa, banga masu tawayar hankali da Addini mafi tafiyar da ha...
  • "Mutane Uku ba zasu shiga Al-janna ba: Mashayin giya da mai yanke Zumunci, da Mai Gasgata Masu Sihiri"
  • Shin ba zan gaya muku wanda aka hana wuta ba? Ko kuma wa ya haramta ta wuta? Haramtacce ne ga kowane dangi mai sauki ne, mai taushi kuma mai sauki
  • "Lallai 'Yan Al-janna suna ganin Dakunan a cikin Al-Jannah kamar yadda kuke ganin Taurari a Sama"
logo

فرەفەرهەنگی فەرموودە وەرگێڕاوەکانی پێغەمبەر -صلى الله عليه وسلم-

ئامانج لەم پرۆژەیە بۆ شیکردنەوەیەکی ئاسان وسادە و وەرگێڕاوێکی ڕوونی فەرموودەکانی پێغەمبەرە -صلى الله علیه وسلم-

هاوپۆلە سەرەکییەکان

  • قورئانی پیرۆز وزانستەکانی
  • فەرموودە وزانستەکانی
  • عەقیدە (بیروباوەڕ)
  • فیقهی شەرعی وبنچینەکانی (الفقه وأصوله)
  • فەزڵەکان وئادابەکان
  • بانگخوازی وچاودێری کردن (الحِسبة)
  • ژیاننامە (سیرەت) ومێژوو

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo