logo
  • سه‌ره‌كی
  • هاوپۆلە سەرەکییەکان arrow

    هاوپۆلە سەرەکییەکان

    • قورئانی پیرۆز وزانستەکانی
    • فەرموودە وزانستەکانی
    • عەقیدە (بیروباوەڕ)
    • فیقهی شەرعی وبنچینەکانی (الفقه وأصوله)
    • فەزڵەکان وئادابەکان
    • بانگخوازی وچاودێری کردن (الحِسبة)
    • ژیاننامە (سیرەت) ومێژوو
  • دەربارەی پرۆژە
  • دەرگای پەرەپێدەران
  • پەیوەندیمان پێوە بکە mail
پەیوەندیمان پێوە بکە mail
earth Kurdî arrow

choose_language

share_hadeeth

available_translations:

  1. سه‌ره‌كی
  2. Aqida
  3. Imani da Allah Maxaukaki
  4. Tauhidin Sunaye da Siffofi
  5. فەرموودە
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Lallai Allah Yana kishi, muminima yana kishi, kishin Allah (shi ne) mumini ya zo wa abinda (Allah) ya haramta masa". Ingantacce ne - Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
  • earth
  • English
  • čeština
  • afaan oromoo
  • Kinyarwanda
  • Soomaali
  • română
  • choose_language

    • Malagasy
    • العربية
    • español
    • português
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
explain-icon

شیکردنەوە

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana bada labarin cewa Allah Yana kishi kuma Yana ki, kamar yadda cewa mumini yana kishi yana kuma ki, kuma cewa sababin kishin Allah shi ne mumini ya zo wa abinda Allah Ya haramta akansa na alfasha kamar ; zina da liwadi da sata da shan giya da wasunsu na alfasha.

explain-icon

لە سوودەکانی فەرموودەکە

  • Gargadarwa daga fushin Allah da kuma ukubarSa idan an keta alfarmarSa.
explain-icon

پۆلێنکردنەکان

  1. سه‌ره‌كی
  2. Aqida
  3. Imani da Allah Maxaukaki
  4. Tauhidin Sunaye da Siffofi
  5. فەرموودە
explain-icon

زیاتر

  • Ku kusanto ku daidaita, ku sani cewa babu wani daga cikinku da zai tsira da aikinsa". Suka ce: Ya Manzon Allah koda kaine?ya ce: "Koda nine sai dai idan Allah Ya lulluɓeni da rahamarSa da kuma falalarSa
  • Yakai ɗan Adam lallai cewa kai baka roƙeni ba, ka yi kwaɗayi gareni zan gafarta maka abinda ya kasance gareka babu ruwaNa
  • Ganin cewa kare na zaune a cikin kududdufi, kuma kusan kishirwa ta kashe shi, lokacin da wata karuwa ta ganta a matsayin karuwa ga Banu Isra'ila, don haka ta firgita da shi.
  • Ubangijinmu zai yaye Maqyagyamarsa, sai kowane Mumini yayi sujada a gare shi Mace da Namiji, sai Waxanda suka kasance suna Sujada a Duniya saboda riya da jiyarwa su tsaya, sai su tafi suyi Sujada sai bayansu ya Sandare baki xaya
logo

فرەفەرهەنگی فەرموودە وەرگێڕاوەکانی پێغەمبەر -صلى الله عليه وسلم-

ئامانج لەم پرۆژەیە بۆ شیکردنەوەیەکی ئاسان وسادە و وەرگێڕاوێکی ڕوونی فەرموودەکانی پێغەمبەرە -صلى الله علیه وسلم-

هاوپۆلە سەرەکییەکان

  • قورئانی پیرۆز وزانستەکانی
  • فەرموودە وزانستەکانی
  • عەقیدە (بیروباوەڕ)
  • فیقهی شەرعی وبنچینەکانی (الفقه وأصوله)
  • فەزڵەکان وئادابەکان
  • بانگخوازی وچاودێری کردن (الحِسبة)
  • ژیاننامە (سیرەت) ومێژوو

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo