explain-icon

Bayani

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya nunar zuwa ibada da yin riƙo da ita a cikin zamanin rashin zaman lafiya da fitina da yaƙe-yaƙe da cakuɗewar al'amuran mutane, kuma cewa ladanta kamar hijira ce zuwa ga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, hakan domin cewa mutane suna rafkana daga gareta, suna shagaltuwa daga gareta, babu mai ƙoƙari gareta sai ɗaiɗaiku.

explain-icon

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

  • Kwaɗaitarwa akan ibada da fuskanta zuwa ga Allah - Maɗaukakin sarki - a kwanukan fitintinu; dan neman kariya daga fitintinu, da kuma kiyayewa daga ɓarna.
  • Bayanin falalar ibada a lokutan fitintinu da lokutan rafkana.
  • Yana kamata ga musulmi ya kaucewa guraren fitintinu da rafkana.