logo
  • Página inicial
  • Categorias principais arrow

    Categorias principais

    • O Nobre Qur'an e sua ciência
    • O Hadith e sua ciência
    • A crença
    • A Jurisprudência e seus princípios
    • As virtudes e etiquetas
    • O chamamento e ordem do bem
    • A Biografia Profética e a história
  • Sobre o projeto
  • Portal of Developers
  • Contate-nos mail
Contate-nos mail
earth português arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Página inicial
  2. Falaloli da Ladabai
  3. FALALOLI
  4. Falalar al-qur'ani Maigirma
  5. O Hadith
Daga Uqubah Dan Amir Al-Juhani - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Mai bayyanar da Alkur’ani kamar mai bayyanar da sadaka ne, mai boye Alkur’ani kamar mai boye sadaka ne". Ingantacce ne - Abu Dawud da Tirmizi da Nasa'i ne Suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • čeština
  • ελληνικά
  • български
  • Pulaar
  • italiano
  • Choose Language

    • ಕನ್ನಡ
    • Malagasy
    • română
    • Kinyarwanda
    • Soomaali
    • тоҷикӣ
    • Ўзбек
    • العربية
    • español
    • português
    • Français
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
    • bahasa Melayu
explain-icon

Explanação

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa mai bayyanar da karatun Alkur’ani kamar mai bayyanar da bayar da sadaka ne, mai boye karatun Alkur’ani kamar mai boye bayar da sadaka ne.

explain-icon

Das notas do Hadith

  • Boye karatun Alkur’ani shi ya fi , kamar yadda boye sadaka shi yafi, dan abinda yake cikinsa na tsarkake niyya da nisanta daga riya da jiji da kai, sai dai idan bukata da maslaha sun bukaci bayyanarwar kamar koyar da Alkur’ani .
explain-icon

As Categorias

  1. Página inicial
  2. Falaloli da Ladabai
  3. FALALOLI
  4. Falalar al-qur'ani Maigirma
  5. O Hadith
  1. Página inicial
  2. Falaloli da Ladabai
  3. FALALOLI
  4. Falalar Ayyukan Zukata
  5. O Hadith
  1. Página inicial
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Ladaban Shari'a
  4. Ladaban Karatun Al-qur'ani
  5. O Hadith
explain-icon

Mais

  • Allah - maɗaukakin sarki Ya ce: Na raba sallah tsakanina da tsakanin bawaNa gida biyu, bawaNa yana da abin da ya roƙa
  • Shin dayanku yana son idan ya koma zuwa iyalansa ya samu manyan taguwowi masu ciki masu giba?
  • Ayyuka shida ne, mutane kuma hudu ne, akwai tabbatattu biyu. Da tamka da tamka, da kyakkyawa da tamkarta goma, da kyakkyawa da dari bakwai
  • Lallai yana daga cikin Girmama Allah girmama Ma'abocin furfura a Musulunci da Mahaddacin Alqur'ani wanda baya shige gona da iri a cikinsa ko mai sakaci da shi da kuma girmama mai Mulki mai Adalci
logo

Enciclopédia dos Hadiths proféticos traduzidos

Este projecto visa proporcionar explanações fáceis e traduções claras de Hadiths autênticos do Profeta

Categorias principais

  • O Nobre Qur'an e sua ciência
  • O Hadith e sua ciência
  • A crença
  • A Jurisprudência e seus princípios
  • As virtudes e etiquetas
  • O chamamento e ordem do bem
  • A Biografia Profética e a história

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo