logo
  • Home
  • Main Categories arrow

    Main Categories

    • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
    • The Hadith and Hadith Sciences
    • The Creed
    • Jurisprudence and Juristic Principles
    • Virtues and Manners
    • Da‘wah and Hisbah
    • Seerah and History
  • About
  • Portal of Developers
  • Contact Us mail
Contact Us mail
earth English arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Home
  2. Falaloli da Ladabai
  3. FALALOLI
  4. Falalar al-qur'ani Maigirma
  5. Hadith
Daga Uqubah Dan Amir Al-Juhani - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Mai bayyanar da Alkur’ani kamar mai bayyanar da sadaka ne, mai boye Alkur’ani kamar mai boye sadaka ne". Ingantacce ne - Abu Dawud da Tirmizi da Nasa'i ne Suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • čeština
  • ελληνικά
  • български
  • Pulaar
  • italiano
  • Choose Language

    • ಕನ್ನಡ
    • Malagasy
    • română
    • Kinyarwanda
    • Soomaali
    • тоҷикӣ
    • Ўзбек
    • العربية
    • español
    • português
    • Français
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
    • bahasa Melayu
explain-icon

Explanation

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa mai bayyanar da karatun Alkur’ani kamar mai bayyanar da bayar da sadaka ne, mai boye karatun Alkur’ani kamar mai boye bayar da sadaka ne.

explain-icon

Benefits from the Hadith

  • Boye karatun Alkur’ani shi ya fi , kamar yadda boye sadaka shi yafi, dan abinda yake cikinsa na tsarkake niyya da nisanta daga riya da jiji da kai, sai dai idan bukata da maslaha sun bukaci bayyanarwar kamar koyar da Alkur’ani .
explain-icon

Categories

  1. Home
  2. Falaloli da Ladabai
  3. FALALOLI
  4. Falalar al-qur'ani Maigirma
  5. Hadith
  1. Home
  2. Falaloli da Ladabai
  3. FALALOLI
  4. Falalar Ayyukan Zukata
  5. Hadith
  1. Home
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Ladaban Shari'a
  4. Ladaban Karatun Al-qur'ani
  5. Hadith
explain-icon

More ...

  • Allah Maxauakai yana cewa idan bawa na ya so yin savo, kada ku rubuta shi har sai ya aikata, idan kuma ya aikata shi to ku rubuta masa kwatankwacinsa, kuma idan ya barshi saboda ni to ku rubuta masa lada
  • Da a ce za ku dogara ga Allah haƙiƙanin dogaro, da Ya azurtaku kamar yadda yake azurta tsuntsu, yana wayar gari a yunwace kuma ya yi yammaci a ƙoshe
  • Gangaran a karatun Alƙur'ani yana tare da manyan mala'iku masu biyayya ga Allah, kuma wanda yake karanta Alƙur'ani kuma yake guragura a cikinsa yana mai shan wuya to yana da lada biyu
  • Shin dayanku yana son idan ya koma zuwa iyalansa ya samu manyan taguwowi masu ciki masu giba?
logo

Encyclopedia of Translated Prophetic Hadiths

This project aims to provide simplified explanations and clear translation of the authentic Prophetic hadiths.

Main Categories

  • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
  • The Hadith and Hadith Sciences
  • The Creed
  • Jurisprudence and Juristic Principles
  • Virtues and Manners
  • Da‘wah and Hisbah
  • Seerah and History

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo