logo
  • Home
  • Main Categories arrow

    Main Categories

    • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
    • The Hadith and Hadith Sciences
    • The Creed
    • Jurisprudence and Juristic Principles
    • Virtues and Manners
    • Da‘wah and Hisbah
    • Seerah and History
  • About
  • Portal of Developers
  • Contact Us mail
Contact Us mail
earth English arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. Tsarki
  5. Alwala
  6. Falalar Al-wala
  7. Hadith
Daga Amr ɗan Amir daga Anas ɗan Malik ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana alwala a lokacin kowacce sallah, sai na ce: Yaya kuka kasance kuna aikatawa? sai ya ce: Alwala tana isar ɗayanmu muddin dai bai yi kari (hadasi) ba. Ingantacce ne - Bukhari ne ya rawaito shi
  • earth
  • English
  • čeština
  • Kinyarwanda
  • Soomaali
  • العربية
  • español
  • Choose Language

    • português
    • Français
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • тоҷикӣ
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
explain-icon

Explanation

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana alwala a kowacce sallar farilla ko da alwalarsa ba ta karye ba, hakan don tabbatar da lada da kuma falala. Ya halatta ya sallaci sama da sallah (ɗaya) da alwala ɗaya muddin dai yana da alwala.

explain-icon

Benefits from the Hadith

  • Mafi yawancin aikin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - shi ne yin alwala ga kowace sallah; don neman mafi cika.
  • An so yin alwala a lokacin kowace sallah.
  • Halaccin yin sama da sallah (ɗaya) da alwala ɗaya.
explain-icon

Categories

  1. Home
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. Tsarki
  5. Alwala
  6. Falalar Al-wala
  7. Hadith
explain-icon

More ...

  • Wanda ya yi alwala, kuma ya kyautata alwalar, laifukansa za su fita daga jikinsa har su fice ta ƙarƙashi farcensa
  • ((Hakika Al'umata za'a kirawo su ranar Al-kiyama masu Fari da kyalkyali na daga guraben Alwala)).wanda ya sami damar tsawaita Farinsa daga gareku to ya aikata.Acikin wani Lafazi na Muslim:((Naga Aba Huraira yana Alwala,sai ya wanke Fuskarsa...
  • Tsarki rabin imani ne, kuma (faɗin) godiya ta tabbata ga Allah, yana cika ma'auni, (faɗin) tsarki ya tabbata ga Allah godiya ta tabbata ga Allah, suna cika ma'auni - ko suna cika - abinda ke tsakanin sammai da ƙasa
  • Tsarki rabin imani ne , kuma (fadin) : Alhamdulillah, (wato): godiya ta tabbata ga Allah, yana cika ma'auni, (fadin) Subhanallah, wato: tsarki ya tabbata ga Allah godiya ta tabbata ga Allah, suna cika ma'auni - ko suna cika - abinda ke tsak...
logo

Encyclopedia of Translated Prophetic Hadiths

This project aims to provide simplified explanations and clear translation of the authentic Prophetic hadiths.

Main Categories

  • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
  • The Hadith and Hadith Sciences
  • The Creed
  • Jurisprudence and Juristic Principles
  • Virtues and Manners
  • Da‘wah and Hisbah
  • Seerah and History

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo