logo
  • Home
  • Main Categories arrow

    Main Categories

    • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
    • The Hadith and Hadith Sciences
    • The Creed
    • Jurisprudence and Juristic Principles
    • Virtues and Manners
    • Da‘wah and Hisbah
    • Seerah and History
  • About
  • Portal of Developers
  • Contact Us mail
Contact Us mail
earth English arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Home
  2. Aqida
  3. Imani da Allah Maxaukaki
  4. Tauhidin Sunaye da Siffofi
  5. Hadith
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Lallai Allah Yana kishi, muminima yana kishi, kishin Allah (shi ne) mumini ya zo wa abinda (Allah) ya haramta masa". Ingantacce ne - Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
  • earth
  • English
  • čeština
  • afaan oromoo
  • Kinyarwanda
  • Soomaali
  • română
  • Choose Language

    • Malagasy
    • العربية
    • español
    • português
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
explain-icon

Explanation

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana bada labarin cewa Allah Yana kishi kuma Yana ki, kamar yadda cewa mumini yana kishi yana kuma ki, kuma cewa sababin kishin Allah shi ne mumini ya zo wa abinda Allah Ya haramta akansa na alfasha kamar ; zina da liwadi da sata da shan giya da wasunsu na alfasha.

explain-icon

Benefits from the Hadith

  • Gargadarwa daga fushin Allah da kuma ukubarSa idan an keta alfarmarSa.
explain-icon

Categories

  1. Home
  2. Aqida
  3. Imani da Allah Maxaukaki
  4. Tauhidin Sunaye da Siffofi
  5. Hadith
explain-icon

More ...

  • Babu wani Mutum, ko kuma babu wani abu Mafi haquri kan cutarwar da Allah yaji daga gare su, lallai su suna cewa yana da Xa, Kuma lallai cewa shi yana basu lafiya kuma yana Azurta su
  • Lallai Allah ya ce: Idan Bawana ya fuskance ni da Xani xaya, to zan kusance shi da Zira'i, kuma idan ya Kusance ni da Zira'i to zan kusance shi faxin Hannaye, Kuma idan ya kusance da Xanin hannye biyu zan zo masa da Mafi gaggawa
  • Lalle Allah Yana jinkirtawa azzalumi, har idan ya kama shi ba zai taɓa kufcewa ba
  • Jahannama bata gushe ba tana cewa: Shin akawai wani Qari har sai Allah Mai xaukaka ya sanya Qafarsa a ciki, sai ta ce: ya ishe ni ya isheni, kuma ya rawaito wani vangaren zuwa wani
logo

Encyclopedia of Translated Prophetic Hadiths

This project aims to provide simplified explanations and clear translation of the authentic Prophetic hadiths.

Main Categories

  • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
  • The Hadith and Hadith Sciences
  • The Creed
  • Jurisprudence and Juristic Principles
  • Virtues and Manners
  • Da‘wah and Hisbah
  • Seerah and History

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo