An karbo daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- ya ce: "Lallai ku ba aku iya gansar da Mutane da Dukiyoyinku ba, sai dai aku iya gamsar da su da sakin Fuska da kyawawan Dabi'u" Hasan ne ta wani Sanadin - Al-Hakim Ya Rawaito shi