logo
  • Home
  • Main Categories arrow

    Main Categories

    • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
    • The Hadith and Hadith Sciences
    • The Creed
    • Jurisprudence and Juristic Principles
    • Virtues and Manners
    • Da‘wah and Hisbah
    • Seerah and History
  • About
  • Portal of Developers
  • Contact Us mail
Contact Us mail
earth English arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Home
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Faxakarwa da Wa’azozi
  4. Sifar Al-janna da Wuta
  5. Hadith
Daga Abu sa'id Al-Khudri - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Lallai a cikin aljanna akwai wata bishiya mahayin doki horarre mai sauri zai yi tafiyar shekara ɗari ba zai iya wuceta ba". Ingantacce ne - Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • Choose Language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • తెలుగు
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • فارسی دری
    • Shqip
    • Српски
explain-icon

Explanation

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bada labarin cewa a cikin aljanna akwai wata bishiya mahayin dokin da aka tanada dan tsere mai sauri a cikin gudunsa zai yi tafiyar shekara ɗari ba zai tiƙe ga ƙarshen abinda ya karkace daga ressanta ba.

explain-icon

Benefits from the Hadith

  • Bayanin yalwar aljanna, da girman bishiyoyinta.
explain-icon

Categories

  1. Home
  2. Falaloli da Ladabai
  3. Faxakarwa da Wa’azozi
  4. Sifar Al-janna da Wuta
  5. Hadith
explain-icon

More ...

  • Nau'i biyu daga 'yan wuta ban gan su ba; Wasu mutane atare da su akwai bulalai kamar jelunan shanu suna dukan mutane da su. Da wasu mata masu sanye da tufafi kuma tsirara masu jawo hankula kuma karkatattu
  • "Mutane Uku ba zasu shiga Al-janna ba: Mashayin giya da mai yanke Zumunci, da Mai Gasgata Masu Sihiri"
  • Duk wanda ya auri mata biyu a tafarkin Allah muna so a kira shi daga kofofin sama, ya Abdullahi, wannan shi ne mafi alheri, saboda haka duk wanda yake cikin ma'abota sallah ana kiransa sallah, kuma duk wanda yake cikin masu jihadi ana kiran...
  • Babu Wani Musulmi da 'Yayansa Uku zasu Rasu waxanda basu Balaga ba sai Allah ya shigar da shi Al-janna saboda falalar rahamarsa gare su
logo

Encyclopedia of Translated Prophetic Hadiths

This project aims to provide simplified explanations and clear translation of the authentic Prophetic hadiths.

Main Categories

  • The Noble Qur'an and Qur'anic Sciences
  • The Hadith and Hadith Sciences
  • The Creed
  • Jurisprudence and Juristic Principles
  • Virtues and Manners
  • Da‘wah and Hisbah
  • Seerah and History

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo