logo
  • Página inicial
  • Categorias principais arrow

    Categorias principais

    • O Nobre Qur'an e sua ciência
    • O Hadith e sua ciência
    • A crença
    • A Jurisprudência e seus princípios
    • As virtudes e etiquetas
    • O chamamento e ordem do bem
    • A Biografia Profética e a história
  • Sobre o projeto
  • Portal of Developers
  • Contate-nos mail
Contate-nos mail
earth português arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Página inicial
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. TSARKI
  5. Sunnonin Fixra
  6. O Hadith
Daga Ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Ku rage gashin baki, ku cika gemu". Ingantacce ne - Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi
  • earth
  • English
  • čeština
  • Kinyarwanda
  • Soomaali
  • Malagasy
  • العربية
  • Choose Language

    • español
    • português
    • Русский
    • اردو
    • Deutsch
    • Shqip
    • বাংলা
    • ဗမာ
    • bosanski
    • தமிழ்
    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • svenska
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Èdè Yorùbá
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • پښتو
    • አማርኛ
    • ئۇيغۇرچە
    • తెలుగు
    • 日本語
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • тоҷикӣ
    • Кыргызча
    • नेपाली
    • lietuvių
    • Српски
    • فارسی دری
explain-icon

Explanação

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana umarni da rage gashin baki, kuma kada a barshi, kawai a rageshi, kuma a kai matuƙa a hakan. A ɗaya ɓangaren kuma yana umarni da cika gemu da kuma barinsa a cike.

explain-icon

Das notas do Hadith

  • Haramcin aske gemu.
explain-icon

As Categorias

  1. Página inicial
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. TSARKI
  5. Sunnonin Fixra
  6. O Hadith
explain-icon

Mais

  • Na tambayi Nana A'isha, na ce: Da wane abu Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yakasance yake farawa idan ya shiga gidansa? ta ce: Da asuwaki
  • Na zo wa Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - yayin da yake amfani da abin goge baki), sai ya ce: Karshen sawa yana kan harshensa, sai ya ce: Ya, ka taimaka, kuma tsabtar tana cikin ta, kamar yana cikinta
  • Daya cikin goma na azumin: yankan gashin baki, barin gemu, lasar abin goge baki, shakar ruwa, yankan farce, wankan farce, tsinke gabobin hannu, aske gashin baki, da yanke ruwa.
  • Dabi'a (ta addinin Musulunci ) guda biyar ce: Kaciya da aske gashin mara, da rage gashin baki, da yanke farata, da tsige gashin hammata
logo

Enciclopédia dos Hadiths proféticos traduzidos

Este projecto visa proporcionar explanações fáceis e traduções claras de Hadiths autênticos do Profeta

Categorias principais

  • O Nobre Qur'an e sua ciência
  • O Hadith e sua ciência
  • A crença
  • A Jurisprudência e seus princípios
  • As virtudes e etiquetas
  • O chamamento e ordem do bem
  • A Biografia Profética e a história

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo