Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- yace: "(Na Hore ku da ji da kuma biyayya cikin Matsuwarka da kuma Yalwatarka, da cikin jin dadi da kuma rashin jin dadinka, kuma kankarar lada ne a gareka) Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi