Daga Muhammadu Bn Zaid cewa wasu Mutane sunce da kakansa Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- "Mu muna shiga ga Shugabanninmu sau Mu gaya musu Sacanin abunda Muke faca idan muka futo daga Wurinsu, sai ya ce: Mu muna qirga wannan cikin Munafunci a lokacin Manzon Allah SAW" Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi