logo
  • Gida
  • Babbar cibiyar rarrabawar arrow

    Babbar cibiyar rarrabawar

    • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
    • Hadisi da kuma Ilimansa
    • Aqida
    • Fiqihu da Usulunsa
    • Falaloli da Ladabai
    • Da’awa da Hisbah
    • Sirah da Tarihi
    • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
    • HADISI DA ILIMANSA
    • ILIMIN AƘIDA
    • FIƘHU DA USULU
    • FALALOLI DA LADUBBA
    • DA'AWA DA HISBA
    • SIRA DA TARIHI
  • Dangane da Wannan katafaren Aiki
  • Babbar kofar shiga ta masu bunkasawa
  • kirayemu mail
kirayemu mail
earth Hausa arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Gida
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Usul Al-fiqhu
  4. MANUFOFIN SHARI'A
  5. Haqqin Shugaba kan Talakawa
  6. Hadith
Daga Ibn Umar -Allah ya yarda da su- "Mun kasance Muna yiwa Annabi SAW Mubaya'a kan ji dabiyayya, yana cewa da mu cikin abunda zaku iya" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  • earth
  • English
  • العربية
  • español
  • português
  • Français
  • Русский
  • Choose Language

    • اردو
    • বাংলা
    • bosanski
    • தமிழ்
    • සිංහල
    • Tiếng Việt
    • हिन्दी
    • فارسی
    • Türkçe
    • 中文
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • Kurdî
explain-icon

Bayani

Ibn Umar -Allah ya yarda da su- yana bada labari cewa su idan suka yiwa annabi Mubaya'a yana umartar su da ji da kuma biyayya gwargwadon iko, kuma cewa shi idan aka dorawa Musulmi da abunda ba zai yi wu ba, to babu biyayya akan ta, (Allah ba ya dorawa rai sai abunda zai iya).

explain-icon

kashe kashe

  1. Gida
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Usul Al-fiqhu
  4. MANUFOFIN SHARI'A
  5. Haqqin Shugaba kan Talakawa
  6. Hadith
explain-icon

Kari

  • "Bawa ba zai taba kaiwa Matakin Masu tsoron Allaba har sai ya bar abunda babu laifi a cikinsa
  • Wanene daga cikinku ya yi amfani da shi don aiki, kuma mun kasance muna nannade a dinka, da abin da ke sama da shi, zaren da zai zo da shi ranar tashin kiyama
  • Allah bai aiko daga annabi ba, kuma ban sanya wanda zai gaje shi ba daga khalifa, amma yana da layi biyu: layin da yake umurtar shi da yi masa nasiha zuwa ga alheri, kuma layin da yake umartar shi da sharri da kwadaitarwa
  • Na horeku da tsoron Allah, da ji da bi, koda bawa ne mutumin Habasha, za ku ga sabani mai tsanani a bayana, to na horeku da sunnata da sunnar Halifofina shiryayyu
logo

Katafare kundin Hadisai da aka fassara

Aiki ne da yake nufinsamar da Sharhohi masu sauki da kuma fassarori bayyanannu ga ingantattun Hadisan Annabi

Babbar cibiyar rarrabawar

  • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  • Hadisi da kuma Ilimansa
  • Aqida
  • Fiqihu da Usulunsa
  • Falaloli da Ladabai
  • Da’awa da Hisbah
  • Sirah da Tarihi
  • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
  • HADISI DA ILIMANSA
  • ILIMIN AƘIDA
  • FIƘHU DA USULU
  • FALALOLI DA LADUBBA
  • DA'AWA DA HISBA
  • SIRA DA TARIHI

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo