Yana kan mutum musulmi ji da kuma da’a a cikin abin da yake so ko yake ki sai dai in an umarce shi da sabo, to idan an umarce shi da sabo to babu ji kuma babu da’a, kuma ya ce kadai ana da’a ne a cikin abin da shari ta san da shi Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi