Wannan Hadisin yana bayanin cewa Al-qunuti a sallar Asuba idan bai kasance saboda wani abu bane da ya faru bane, to Bidi'a ne fararriya, Shiekh Ibn Taimiyya ya ce: ba'a yin Al-qunuti inda a Wuturi ba; ko kuma wata masifa ta sauka ga Musulmai, sai yayi al-qunuti kowane mai Sallah a baki xayan Sallaoli, sai dai a Sallar Aduba da kuma Magriba ita mafi qarfin abunda ya dace da wannan abunda ya ya faru, kuma duk wanda ya yayi duba a cikin Sunna, zai san cewa kai tsaye Manzon Allah SAW bai Al-qunuti ba na dindin a cikin wani abu na Salloli.