Duk wanda ya rantse kan wata rantsuwada ya takure kansa da ita yana son karvar Dukiyar wani Musulmi, kuma a halin Qarya ya ke, zai gamu da Allah SWT yana fushi da shi Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi