logo
  • Gida
  • Babbar cibiyar rarrabawar arrow

    Babbar cibiyar rarrabawar

    • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
    • Hadisi da kuma Ilimansa
    • Aqida
    • Fiqihu da Usulunsa
    • Falaloli da Ladabai
    • Da’awa da Hisbah
    • Sirah da Tarihi
    • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
    • HADISI DA ILIMANSA
    • ILIMIN AƘIDA
    • FIƘHU DA USULU
    • FALALOLI DA LADUBBA
    • DA'AWA DA HISBA
    • SIRA DA TARIHI
  • Dangane da Wannan katafaren Aiki
  • Babbar kofar shiga ta masu bunkasawa
  • kirayemu mail
kirayemu mail
earth Hausa arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Gida
  2. Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  3. Bincike da ya game komai na Qur’ani
  4. Hukunce Hukunce Al-qur’ani
  5. Hadith
Daga Aliyu - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana karantar da mu Alƙur'ani a kowanne hali muddin dai bai kasance yana da janaba ba. Hasan ne - Abu Dawud da Tirmizi da Nasa'i da Ibn Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi
  • earth
  • العربية
  • English
  • português
  • Русский
  • اردو
  • বাংলা
  • Choose Language

    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Türkçe
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • తెలుగు
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • Српски
    • فارسی دری
explain-icon

Bayani

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana koyar da sahabbansa Alƙur'ani yana karantar da su shi a dukkanin halayensa muddin dai bai kasance yana da janaba ta hanyar jima'i ba.

explain-icon

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

  • Rashin halaccin karatun Alƙur'ani ga mai janaba har sai ya yi wanka.
  • Koyarwa a aikace.
explain-icon

kashe kashe

  1. Gida
  2. Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  3. Bincike da ya game komai na Qur’ani
  4. Hukunce Hukunce Al-qur’ani
  5. Hadith
  1. Gida
  2. Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  3. Bincike da ya game komai na Qur’ani
  4. Ladaban Karanta Al-qur’ani da kuma Haddace shi
  5. Hadith
  1. Gida
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. TSARKI
  5. WANKA
  6. Hadith
explain-icon

Kari

  • Maimakon haka, ya ishe ka jujjuya kan ka sau uku, sai ka zuba ruwa a kanka ka tsarkaka
  • ‌Tsarki ya tabbata ga Allah, lallai mumini ba ya zama najasa
  • Na kasance ina wanke janaba daga tufafin manzon Allah mai tsira da aminci su kara tabbata a gareshi- sai ya fita izuwa salla, koda ruwa yayi jirwaye a tufafin
  • Duk wanda yayi alwala ranar juma'a zai samu lafiya, kuma duk wanda yayi alwala shine mafi alkhairi
logo

Katafare kundin Hadisai da aka fassara

Aiki ne da yake nufinsamar da Sharhohi masu sauki da kuma fassarori bayyanannu ga ingantattun Hadisan Annabi

Babbar cibiyar rarrabawar

  • Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  • Hadisi da kuma Ilimansa
  • Aqida
  • Fiqihu da Usulunsa
  • Falaloli da Ladabai
  • Da’awa da Hisbah
  • Sirah da Tarihi
  • ALƘUR'ANI MAI GIRMA DA ILIMANSA
  • HADISI DA ILIMANSA
  • ILIMIN AƘIDA
  • FIƘHU DA USULU
  • FALALOLI DA LADUBBA
  • DA'AWA DA HISBA
  • SIRA DA TARIHI

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo