logo
  • Página inicial
  • Categorias principais arrow

    Categorias principais

    • O Nobre Qur'an e sua ciência
    • O Hadith e sua ciência
    • A crença
    • A Jurisprudência e seus princípios
    • As virtudes e etiquetas
    • O chamamento e ordem do bem
    • A Biografia Profética e a história
  • Sobre o projeto
  • Portal of Developers
  • Contate-nos mail
Contate-nos mail
earth português arrow

Choose Language

Share Hadith

Available Translations:

  1. Página inicial
  2. Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  3. Bincike da ya game komai na Qur’ani
  4. Hukunce Hukunce Al-qur’ani
  5. O Hadith
Daga Aliyu - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana karantar da mu Alƙur'ani a kowanne hali muddin dai bai kasance yana da janaba ba. Hasan ne - Abu Dawud da Tirmizi da Nasa'i da Ibn Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi
  • earth
  • العربية
  • English
  • português
  • Русский
  • اردو
  • বাংলা
  • Choose Language

    • ไทย
    • සිංහල
    • Kiswahili
    • Tiếng Việt
    • മലയാളം
    • हिन्दी
    • Türkçe
    • Bahasa Indonesia
    • Wikang Tagalog
    • తెలుగు
    • Kurdî
    • Nederlands
    • ગુજરાતી
    • অসমীয়া
    • Српски
    • فارسی دری
explain-icon

Explanação

Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana koyar da sahabbansa Alƙur'ani yana karantar da su shi a dukkanin halayensa muddin dai bai kasance yana da janaba ta hanyar jima'i ba.

explain-icon

Das notas do Hadith

  • Rashin halaccin karatun Alƙur'ani ga mai janaba har sai ya yi wanka.
  • Koyarwa a aikace.
explain-icon

As Categorias

  1. Página inicial
  2. Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  3. Bincike da ya game komai na Qur’ani
  4. Hukunce Hukunce Al-qur’ani
  5. O Hadith
  1. Página inicial
  2. Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa
  3. Bincike da ya game komai na Qur’ani
  4. Ladaban Karanta Al-qur’ani da kuma Haddace shi
  5. O Hadith
  1. Página inicial
  2. Fiqihu da Usulunsa
  3. Fiqhun Ibada
  4. TSARKI
  5. WANKA
  6. O Hadith
explain-icon

Mais

  • Lallai cewa kwatankwacin ma’abocin Alƙur'ani kamar kwatankwacin ma'abocin dabaibayayyun raƙuma ne, idan ya kula da su sai ya riƙesu, idan kuma ya sakesu sai su tafi
  • Da wannan aka Umarce ku? cewa ku riqa jifan littafin Allah da Shashinsa? kuma Al-ummai sun vata kafinku a irin wannan, lallai ku ba komai bane a cikin irin wannan, ku dubi abunda aka Umarceku da shi, kuma ku yi aiki da shi, wanda kuma aka h...
  • Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-yana numfashi wajen shan ruwa sau uku
  • cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ga wani mutum wanda aka kebe shi kuma ba ya yin salla a tsakanin mutane. Ruwa, sannan ya ce: (Dole ne ku isa gare shi, don ya wadatar da ku).
logo

Enciclopédia dos Hadiths proféticos traduzidos

Este projecto visa proporcionar explanações fáceis e traduções claras de Hadiths autênticos do Profeta

Categorias principais

  • O Nobre Qur'an e sua ciência
  • O Hadith e sua ciência
  • A crença
  • A Jurisprudência e seus princípios
  • As virtudes e etiquetas
  • O chamamento e ordem do bem
  • A Biografia Profética e a história

Important Websites

  • Bayan Al islam
  • The holy quran encyclopedia
  • Developers API
logo