Mafi alherin mutane kuma mafi kusancin biyayyarsu ga Allah Madaukaki: Duk wanda ya fara sulhu da ‘yan’uwansa; Saboda shi ya fara kuma ya hanzarta yin biyayya ga son abin da Allah Ta'ala yake da shi, don haka ya kasance na farko kuma mafi biyayya ga Allah Madaukaki.