Daga Nana Aisha Yar Abubakar - Allah ya yarda da ita Cewa Annabi -Tsira da Amincin allah su tabbata a gareshi - ya sayi abinci daga Bayahude kuma ya jinginar masa da Silkensa na Karfe Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi