Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce:"Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-yana numfashi wajen shan ruwa sau uku" Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi