An rawaito daga Abdullahi Bn Abbas "Manzon Allah ya Kasance yana kwanaki baici komai ba, kuma Iyalansa babu abunda suke samu sai Abincin Dare, Kuma ya kasance Ma gurasar Acca ne" Ingantacce ne - Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi