Daga Anas, Allah ya yarda da shi, ya ce: Na ga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana zaune a daure, yana cin dabino. Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi