Yayin Da Jumu'a ta Kasance Ranar idi ga Musulmi, Sharia ta hana kebance jumua da azumi ko tsayiwar dare, sai dai yayi Azumi kafinta ko bayanta ko kuma yakasance cikin Azumin da ya saba, don kada jahilan Mutane suma su keban ce Ranar jumu'a da kara wata Ibada ba ta Hanyar Sharia ba.