Daga Ali bin Al-Hussein: “Ya ga wani mutum yana zuwa hutu wanda yake a qabarin Annabi –sallal Lahu alaihi wa sallama- sai ya shiga ciki ya yi addu’a. Kada ku dauki kabarina a matsayin idi, ko gidajenku ku zama kaburbura.
Ingantacce ne a hanyoyinsa da kuma Riwayoyinsa - Ibnu Abi Hatim ya rawaito shi